Bangaren kasa da kasa, babbar manufar tarjama kur'ani mai tsarki da tafsirinsa a cikin harshen it ace samar da hadin kai tsaknain musulmi, da kuma warware da dama daga cikin matsaloli da suke a tsakaninsu ta wannan fuska.
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ya yi da daya daga cikin malaman addini kuma mai tfasirin kur'ania a cikin harshen urdu Sayyid Abdul Hassan Razavi ya bayyana cewa, babbar manufar tarjama kur'ani mai tsarki da tafsirinsa a cikin harshen it ace samar da hadin kai tsaknain musulmi, da kuma warware da dama daga cikin matsaloli da suke a tsakaninsu ta wannan fuska musamman ma a wannan zamnai.
Ya ci gaba da cewa daga muhimamn ayyukan da yake mayar da hankali kansu akwai batun tarjama ayoyi kai tsaye daga bisani kuma a shiga bangaren tafsirinsu na maudu'I, wanda daya daga cikin muhimman abubuwan da ake bukata tsakanin mabiya addinin muslunci su sani.
Babbar manufar tarjama kur'ani mai tsarki da tafsirinsa a cikin harshen ita ce samar da hadin kai tsaknain musulmi, da kuma warware da dama daga cikin matsaloli da suke a tsakaninsu ta wannan fuska a tsakanin muslmi.
821905