IQNA

An Tattara Abubuwan Tarihi Na Mulla Muhsin Faisal Kashani

Bangaren al'adu da fasaha: An tattara abubuwan tarihi da suka shafi mulla Muhsin Faisal Kashani da cibiyaar binciken abubuwan na'ura mai kwalluwa da binciken ilimin addinin musulunci ta shirya tare da taimakon babbar makaranta ta Shahid Mutahhari ®.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran net a watsa rahoton cewa; : An tattara abubuwan tarihi da suka shafi mulla Muhsin Faisal Kashani da cibiyaar binciken abubuwan na'ura mai kwalluwa da binciken ilimin addinin musulunci ta shirya tare da taimakon babbar makaranta ta Shahid Mutahhari ®.A wata tattaunawa da Akbar Pusciyan ya yi da kamfanin dillancin labarai na ikna bangaren hauza ta ilimi da ke birnin Qum ya bayyana cewa; wannan allon ya ya kumshi littafai hamsin da biyar da kuma ya kumshi jildi dari da saba'in da daya da kuma wani bangare day a kumshi abubuwa arba'in da hudu na abubuwan tarihin Allama Faid Kashani cikin jildi dari da uku da kuma wasu littafan guda goma sha hudu dangane da tarihin Faisal Kashani.


822088