Bangaren sisaya da "jagoran juyin juya halin musulunci na Iran a wata ganawa day a yi da malamai dam asana da marubuta da kuma wadanda suka kammala karatunsu kan bincike Mahadawiya ya jaddada masu muhimmanci da wajibcin kiyaye rubuta wasu abubuwa dab a su dace ba a danganta su da Mahdi a cikin rubuce-rubuce.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran net a watsa rahoton cewa; jagoran juyin juya halin musulunci na Iran a wata ganawa day a yi da malamai dam asana da marubuta da kuma wadanda suka kammala karatunsu kan bincike Mahadawiya ya jaddada masu muhimmanci da wajibcin kiyaye rubuta wasu abubuwa dab a su dace ba a danganta su da Mahdi a cikin rubuce-rubuce.Hadarat Ayatullahi Khamna'I jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya yi bayani mai gamsarwa dangane da muhimmancin bayani da bincike kan lamarin day a shafi Mahadawiya da kuma irin alfanon da ke tattare da hakan da kuma hakan yake da shi a cikin akida ta musulunci da kuma lamari na addini tare da jan hankali ga matasa da marubuta kanm wannan lamari da kar su yi sako sako da shi.
822536