Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin musulunci na kasar Faransa za su fara gudanar da azumin watan ramadana a ranar 9 ga watan mordad, wato farkon watan Agustan shekara ta miladiya kamar yadda babbar cibiar musulmin kasar ta sanar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na lermf an bayyana cewa, mabiya addinin musulunci na kasar Faransa za su fara gudanar da azumin watan ramadana a ranar 9 ga watan mordad, wato farkon watan Agustan shekara ta miladiya kamar yadda babbar cibiyar musulmin kasar ta sanar a cikin wannan mako.
Bayanin cibiyar ta RMF ya ce bisa ga al’ada tarihin watan da ake yin amafani da shi a kowace shekara ya kan fuskanci sabani kididdiga tsakanin mabiya addinin muslunci kusan ko’ina a duniya a hakan a wannan shekarar cibiyar ta gudanar da ayyuak na musamman inda ta gai matasay akn cewa ranar da ta ayyana ita ce ranar farko ta watan Ramadan mai alfarma.
Mabiya addinin musulunci na kasar Faransa za su fara gudanar da azumin watan ramadana a ranar 9 ga watan mordad, wato farkon watan Agustan shekara ta miladiya kamar yadda babbar cibiar musulmin kasar ta sanar a shafinta.
822382