Bangaren kasa da kasa, an fara karatun kur'ani mai tsarki na khatamar kur'ani a kasar Burnei wanda matasa da kuma daliban makarantun sakandare na kasar suke gudanarwa, tare da halartar jami'ai daga ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an fara karatun kur'ani mai tsarki na khatamar kur'ani a kasar Burnei wanda matasa da kuma daliban makarantun sakandare na kasar suke gudanarwa, tare da halartar jami'ai daga ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar, da kuma wakilan cibiyoyin makarantun addini musamman na kaur'ani mia tsarki.
Wannan gasa dai tana cikin irinta da aka saba gudanarwa a kasar kowace shekara, musamman a lokutan watan Ramadan yake karatowa, domin zama cikin shirin fuslatar sauran gasar da za a gudanar a cikin watan mai albarka, inda akasarin mutanen kasar sukan mayar da hankalinsu kan lamurra da suka shafi kur'ani mai tsarki.
An fara karatun kur'ani mai tsarki na khatamar kur'ani a kasar Burnei wanda matasa da kuma daliban makarantun sakandare na kasar suke gudanarwa, tare da halartar jami'ai daga ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta Burnei.
823068