Bangaren kasa da kasa, an buga tare da fitar da wani littafi na tafsirin kur'ani mai girma a karo na ashirin da bakwai wanda aka fi sani thaqafatuna, wanda cibiyar kula da harkokin yada al'adu ta kasar Iran take daukar nauyin bugawa da watsawa a lokutan baya a cikin harshen larabci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na thaqafatuna cewa, an buga tare da fitar da wani littafi na tafsirin kur'ani mai girma a karo na ashirin da bakwai wanda aka fi sani thaqafatuna, wanda cibiyar kula da harkokin yada al'adu ta kasar Iran take daukar nauyin bugawa da watsawa a lokutan baya a cikin harshen larabci domin amfanin masu magana da harshen a kasashen larabawa da na musulmi.
Wannan bangare ya kwashe tsawon lokuta yana bayar da gudunmawa ta wannan fuska, inda aka buga tare da watsa dubban kwafi-kwafi na littafan addinin muslunci a dniya domin amfanar musulmi, musamman ma wadanda suka danganci sira da kuma sauran lamurran addini, da suka hada da hadisai da sauransu.
Buga tare da fitar da wani littafi na tafsirin kur'ani mai girma a karo na ashirin da bakwai wanda aka fi sani thaqafatuna, wanda cibiyar kula da harkokin yada al'adu ta kasar Iran take daukar nauyin bugawa da watsawa a lokutan baya a cikin harshen larabci, hakan na tabbatar da irin gagarumin aikin da wannan cibiya ke yi.
823060