Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ya watsa rahoton cewa; ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Zimbabwe za ta shirya wani taro da zai yindubi kan rawar da malamai ke takwa da kumsa masana a lokacin buyar imam Zaman Imam Mahdi (AJ) . A ranar ashirin da shidda ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne hijira shamsiya ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran ya shirya wannan taro da a cikinsa za a yi bincike da nazari kan rawar da malamai dam asana ke takawa a daidai wannan lokaci na buyar imam Mahdi (AJ).
822508