IQNA

Taro Kan Ayyukan Zakka A Kasar India Wanda Aka Gudanar A Yankin Keshmir

19:17 - July 12, 2011
Lambar Labari: 2153482
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci na kasar India sun gudanar da wani zaman taro na tattaunawa kan ayyuakn zakka da kuma yadda ake fitar da ita a cikin addinin muslunci, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na greater Keshmir an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci na kasar India sun gudanar da wani zaman taro na tattaunawa kan ayyuakn zakka da kuma yadda ake fitar da ita a cikin addinin muslunci, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar ta India.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daga cikin ayyukan da fadar vatican ta saba shiryawa tun lokacin tsohon paparoma na biyu, wanda ya sa hakan ya zama wani zaman taro na shekara-shekara da ta saba gudanarwa, tare da halartar masana da malamai daga sassa daban-daban na kasashen duniya, da suka hada kasashen larabawa da na musulmi.
Mabiya addinin muslunci na kasar India sun gudanar da wani zaman taro na tattaunawa kan ayyuakn zakka da kuma yadda ake fitar da ita a cikin addinin muslunci, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar.
823650


captcha