Bangaren kasa da kasa, an buga tare da yada littafai sama da dubu uku a cikin harshen sweed a birnin Karbala mai alfarma, daga cikin littafan kuwa hard a kur'ani mai tsarki da kuma littafin nan na addu'a sahifa sajjdiya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nun an bayyana cewa, an buga tare da yada littafai sama da dubu uku a cikin harshen sweed a birnin Karbala mai alfarma, daga cikin littafan kuwa hard a kur'ani mai tsarki da kuma littafin nan na addu'a sahifa sajjdiya da hada addu'uin Imam Zainul abiding (S)
Bayanin ya ci gaba da cewa labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, babban malamin jami'ar Azhar mai bayar da fatawa a lokacin da yake zantawa da wasu daga cikin 'yan siyasa da kuma ma'aikatan yada labarai na kasar Masar ya bayyana cewa, tsohon shugaban mulkin kama karya na Husni Mubarak shi ne ya kasance yana tuzura malaman kasar wajen kafirta mabiya mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a kasar, da nufin gamsar da haramtacciyar kasar.
Buga tare da yada littafai sama da dubu uku a cikin harshen sweed a birnin Karbala mai alfarma, daga cikin littafan kuwa hard a kur'ani mai tsarki da kuma littafin nan na addu'a sahifa sajjdiya yana da matukar muhimmanci ga wadanda suke fahimtar harshen.
824445