IQNA

An Girmama Wadanda Suka Nuna Kwazo A Gasar Kur'ani Ta Kasar Auganda

13:47 - July 13, 2011
Lambar Labari: 2154034
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasar Auganda inda aka gudanar da zaman taron a babban birnin Kampala fadar mulkin kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a naklato daga shafin sadarwa na yanar gizoan bayyana cewa, an gudanar da taron girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasar Auganda inda aka gudanar da zaman taron a babban birnin Kampala fadar mulkin kasar tare da halartar wakilan cibiyoyin addini musamman ma na kur'ani daga cikinsu.

Wannan gasar kur'ani da aka gudanar a kasar Auganda na daga cikin muhimamn tarukan addinin musulunci da ake gudanarwa akasar a kowace shekara, kasantuwar kasar daya daga cikin kasshen masu yawan mabiya addinin musulunci a gabacin nahiyar Afirka.

An gudanar da taron girmama wadanda suka nuna kwazo a gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasar Auganda inda aka gudanar da zaman taron a babban birnin Kampala fadar mulkin kasar tare da halartar wasu daga cikin jami'an gwamnati.

824411
captcha