Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a Kuwait, inda daruruwan makaranta na kasar suka kara da juna, kuma aka fitar da wadanda suka kai ga mataki na karshe.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-anba ta kasar Kuwait an bayyana cewa, ana shirin gudanar da taron karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a Kuwait, inda daruruwan makaranta na kasar suka kara da juna, kuma aka fitar da wadanda suka kai ga mataki na karshe kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekara, da ma'aikatar kula da harkokin addin take yi.
Malamin ya ci gaba da cewa babbar manufar haramtacciyar kasar yahudawan sahyuniya ita ce ganin an samu rarrabuwar kawuna tsakanin mabiya addinin muslunci, wadanda suka hada sunna da shi'a kuma ta hanayar kawo rikici tsakanins za a iya haifar da baraka tsakanin muslumi, wanda kuma hakan na daga cikin ayyukan da Husni Mubarak ya daukar ma kansa yi domin kawai ya cutar da musulunci..
Wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-anba ta kasar Kuwait an bayyana cewa, ana shirin gudanar da taron karshe na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa a Kuwait, inda daruruwan makaranta na kasar suka kara da juna, kuma aka fitar da wadanda suka kai ga mataki na karshe kamar dai yadda aka saba yi a kowace shekara, da ma'aikatar kula da harkokin addin take yi a matsayi na kasa.
824327