IQNA

Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzo Za Su Yi Taron Nisfu Sha’aban A Paris

13:02 - July 14, 2011
Lambar Labari: 2154443
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da suke zaune a kasar Faransa za su gudanar da tarukan ranar goma sha biyar ga watan sha’aban a birnin Paris fadar mulkin kasar tare da halartar musulmi daga bangarori da dama.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo nafr-beytolzahra an bayyana cewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da suke zaune a kasar Faransa za su gudanar da tarukan ranar goma sha biyar ga watan sha’aban a birnin Paris fadar mulkin kasar tare da halartar musulmi daga bangarori da dama na masana da suke zaune a birnin.
Bayanin ya ci gaba da cewa pira ministan kasar Malazia ya jaddada muhimmancin gudanar da tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya, a lokacin da yake gabatar da jawabi a gaban taron bude gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Kualalampour fadar mulkin kasar.
Mabiya addinin kirista da ke birnin Rom na kasar Italia za ta shiya gudanar da wani zaman taro na tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka hada dukkanin bangarorin ta yadda za a kara samun fahimtar juna tsakaninsu.
825392


captcha