IQNA

An Fara Gudanar Da Shirin Bayar Da Horo Kan Hardar Kur’ani Mai Tsarki A Kuwait

14:43 - July 14, 2011
Lambar Labari: 2154482
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shirin na bayar horo kanhardar kur’ani mai tsark a kasar Kuwaitwanda ya kebanci mata kana wanda cibiyar Fatima Wakayan da ke da hadin gwiwa da ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyinta.
Kamfanin dilalnicn labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na alkabs an bayyana cewa, an fara gudanar da wani shirin na bayar horo kanhardar kur’ani mai tsark a kasar Kuwaitwanda ya kebanci mata kana wanda cibiyar Fatima Wakayan da ke da hadin gwiwa da ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyinta da kuma shiryawa.
Ikmaluddin Auglo babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ya bayyana cewa, kungiyar za ta gudanar da wani zaman taro kan karuwar kymar musulunci a cikin wasu kasashen yammacin turai, inda za a tattauna dalilan hakan da kuma matakan da za a dauka domin kawo karshen wannan matsala da take fuskantar musulmi a wannan nahiya.
Fara gudanar da wani shirin na bayar horo kanhardar kur’ani mai tsark a kasar Kuwaitwanda ya kebanci mata kana wanda cibiyar Fatima Wakayan da ke da hadin gwiwa da ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta dauki nauyinta, na d amatukar muhimmanci ‘yan mata masu sha’awar koyon hardar kur’ani mai tsarki a kasar.
825107

captcha