Bangaren siyasa da zamantakewa, za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (AJ) a birnin Autarpardash na kasar India da ke yankin Zankur a jahar Gazipour, wanda zai gudana a cibiyar tarukan addini ta Bargahe Hussaini.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na Jafariyya an bayyana cewa, za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (AJ) a birnin Autarpardash na kasar India da ke yankin Zankur a jahar Gazipour, wanda zai gudana a cibiyar tarukan addini ta Bargahe Hussaini da ke yankin, inda mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi suke gudanar da tarukansu.
Maboya mazhabar iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka, suna gudanar da tarukan raya wannan rana mai albarka ako’in cikin cikin duniya, inda kasar India take daya daga cikin kasashen da ake gudanar da irin wadannan taruka masu albarka.
Za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (AJ) a birnin Autarpardash na kasar India da ke yankin Zankur a jahar Gazipour, wanda zai gudana a cibiyar tarukan addini ta Bargahe Hussaini da ake gudanar da tarukan addini a cikinta.
825096