Bangaren kasa da kasa, za a watsa wani shiri na kur’ani kai tsaye a talabijin dn BEUR ta kasar Algerioa acikin watan Ramadan, wanda zai rika zuwa a kowace ranar Juma’a acikin watan mai lafarma wanda zai kama nan da makonni biyu masu zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na ennaharonline an bayyana cewa, za a watsa wani shiri na kur’ani kai tsaye a talabijin dn BEUR ta kasar Algerioa acikin watan Ramadan, wanda zai rika zuwa a kowace ranar Juma’a acikin watan mai lafarma wanda zai kama nan da makonni biyu masu zuwa kamar dai yadda aka saba akowace shekara.
A yayin gudanar da wannan taro za a gabatar da laccoci na addini, da kuma karatun kur’ani mai tsarki da wasu shirye-shirye da suka danganci watan Ramadan, wanda dubban mutane musulmi na kasar Algeria suke halarta, a wannan karon taron zai samu halartar wasu daga cikin manyan jami’an gwamnatin kasar, da suka hada da ministoci da sauransu.
Za a watsa wani shiri na kur’ani kai tsaye a talabijin dn BEUR ta kasar Algerioa acikin watan Ramadan, wanda zai rika zuwa a kowace ranar Juma’a acikin watan mai lafarma wanda zai kama nan da makonni biyu masu zuwa a nan gaba.
825642