Bangaren siyasa da zamantakewa, an fitar da sabon bugun mujallar mahjubah na dari biyu da casa’in da biyar a cikin harshen turancin ingilishi, wanda babbar cibiyar yada tunanin musulunci da ke karkashin ma’akatar yada al’adu a jamhuriyar muslunci ta Iran take daukar nauyin bugawa da watsawa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an fitar da sabon bugun mujallar mahjubah na dari biyu da casa’in da biyar a cikin harshen turancin ingilishi, wanda babbar cibiyar yada tunanin musulunci da ke karkashin ma’akatar yada al’adu a jamhuriyar muslunci ta Iran take daukar nauyin bugawa da watsawa tun bayan samun nasar juyin juya halin musulunci a kasar sama da shekaru talatin da suka gabta.
awani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na Nun an bayyana cewa, an bude wani shafin yanar gizo na isar da sakon addini musamman ilimin fikihu a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki wanda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa da nufin amfanin mabiya addinin muslunci a duk inda suke cikin fadin duniya ta wannan hanya ta yanar gizo.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alwafd ta kasar Masar cewa, daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci a kasar Masar Mahmud Izzat ya bayyana cewa, komawa zuwa ga koyarwar addinin muslunci da kuma fahimtar koyarwar wannan addini mai tsarki shi kadai ne hanyar fahimtar sahihiyar koyarwar addinin musulunci.
Bude wani shafin yanar gizo na isar da sakon addini musamman ilimin fikihu a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki wanda cibiyar kula da ayyukan addini ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa kamar yadda ta saba gudanar da ayyuka na addini irin wadannan.
826496