Bangaren kasa da kasa, bayyanar Imam Hujja Almahdi (AS) tsira da kubuta ga dukkanin bil adama da ke bayan kasa, domin adalcin da zai tabbatar zai hada dukkanin halittun ubangiji ne da suka hada da shi dan adam kansa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na taron mahdawiyya an bayyana cewa, daya daga cikin mahalarta taron daga kasar Japan ya bayyana cewa, mai tseratarwa da zai bayyana ma'ana Imam Hujja Almahdi (AS) tsira da kubuta ga dukkanin bil adama da ke bayan kasa, domin adalcin da zai tabbatar zai hada dukkanin halittun ubangiji ne da suka hada da shi dan adam kansa, domin kuwa adalcinsa shi ne adalci da zai game dukkanin halittu baki daya.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, ana shirin gudanar da tarukan ranar sha biyar ga watan sha'aban domin tunawa da haihuwar Imam Zaman Al-mahdi (AS) a babbar cibiyar muslunci ta Imam Ali (AS) da ke birnin Veina na kasar Austria wanda zai samu halartar mabiya addinin muslunci na kasar ta Austria.
Bayyanar Imam Hujja Almahdi (AS) tsira da kubuta ga dukkanin bil adama da ke bayan kasa, domin adalcin da zai tabbatar zai hada dukkanin halittun ubangiji ne da suka hada da shi dan adam kansa tare da sauran dukkanin talikai na duniya.
826447