IQNA

An fara Gudanar Da Tarukan Tattalin Arzkin Musulunci A Kasar Tunisia

18:09 - July 17, 2011
Lambar Labari: 2155443
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani babban zaman taro wani shi ne irinsa na farko kan harkokin tattalin arziki na kasashen arewacin nahiyar Afirka a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar masana.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na leaders an bayyana cewa, an fara gudanar da wani babban zaman taro wani shi ne irinsa na farko kan harkokin tattalin arziki na kasashen arewacin nahiyar Afirka a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar masana na kasar da kuma sauran kasashen muslmi da na larabawa da ke yankin.
Wani rahoto da ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut an bayyana cewa, wakilin jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Lebanon Malam Muhammadi a lokacin da yake kai wata ziyara wa jagoran kirista na kasar Lebanon Bushara Al-rai ya bayyana cewa, mabiya addinin kirista na kasar Iran suna samun hakkokinsu kamar sauran musulmin kasar ba tare da nuna wani banbanci a tsakaninsu ba, duk kuwa da cewa adadinsu kadan ne matuka a kasar.
Fara gudanar da wani babban zaman taro wani shi ne irinsa na farko kan harkokin tattalin arziki na kasashen arewacin nahiyar Afirka a birnin Tunis na kasar Tunisia tare da halartar masana yana da matkar muhimmanci ga harkar tattalin arzikin kasashen.
826392
captcha