IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Na Kayan Halal A Kasar Faransa

18:08 - July 17, 2011
Lambar Labari: 2155445
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake shirin fara gudanar da tarukan tunawa da ranar zagayowar haihuwar Imam Mahdi (AS) a ranar goma sha biyar ga watan sha'aban, wanda day ace daga cikin ranaki masu albarka a cikin addinin muslunci.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo al-kanz an bayyana cewa, a daidai lokacin da ake shirin fara gudanar da tarukan tunawa da ranar zagayowar haihuwar Imam Mahdi (AS) a ranar goma sha biyar ga watan sha'aban, wanda day ace daga cikin ranaki masu albarka a cikin addinin muslunci da a ka saba gudanar da su.

Wata zantawa da ya yi da daya daga cikin mahalarta gasar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a abirnin Tehran, kuma wand aya wakilci kasar Tunisia a gasar Muhammad Awani ya bayyana cewa, , an kara samun gagarumin ci gab ata fuskacin ayyukan kur'ani mai tsarki a kasar Tunisia bayan faduwar shugaban mulkin kama karya na kasar Zainul abiding Bin Ali, wanda hakan ke nuni da irin yadda aka takura musulmi a kasar da suke da sha'awar karatu da hardar kur'ani mai tsarki, wanda daya ce daga cikin kasashen musulmi.

Ya ci gaba da cewa, yanzu haka akwai dubban matasa da suka shiga cikin shirye-shirye da wasu kungiyoyi suke yin a fadada karatu da hardar kur'ani a kasar, inda suke samun horo da kulawa daga cibiyoyin da ake ta kafawa domin gudanar da irin wadannan ayyuka a fadin kasar.

826353
captcha