IQNA

An Gabatar Da Tsarin Shirin watan Ramadan Na Masallatan Kasar Faransa

13:46 - July 19, 2011
Lambar Labari: 2156409
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da wani shiri da ake sa ran za a aiwatar da shi a cikin masallatan kasar faransa a watan Ramdan mai kamawa, da nufin kara karfafa gwiwar mabiya addinin muslunci na kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadrwa na yanar gizo na agib an bayyana cewa, an gabatar da wani shiri da ake sa ran za a aiwatar da shi a cikin masallatan kasar faransa a watan Ramdan mai kamawa, da nufin kara karfafa gwiwar mabiya addinin muslunci na kasar ta faransa.

Bayanin ya ci gaba da cewa mabiya addinin muslunci a kasar suna yin matukar kokari a cikin kowane watan Ramadan inda suke gudanar tarukan addini da nufin karfafa junansu a wannan fage domin samun albarkar da ke tattare da wannan wata mai alfarma na safkar ku'ani mai tsarki.

Gabatar da wani shiri da ake sa ran za a aiwatar da shi a cikin masallatan kasar faransa a watan Ramdan mai kamawa, da nufin kara karfafa gwiwar mabiya addinin muslunci na kasar, wanda bisa ga al'ada yana samun halartar mabiya addinin muslunci daga sassan daban-daban.

827017



captcha