IQNA

An Gudanar Da Taron Tunawa Da Ranar Kafa Cibiyar Hardar Kur'ani Ta Jordan

19:54 - July 19, 2011
Lambar Labari: 2156601
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagyowar ranar kafa cibiyar hardar kur'ani da kuam kiyaye shi a kasar Jordan, wanda aka gudanar a babban dakin taruka na Alarina da ke birnin Aman fadar mulkin kasar ta Jordan.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-dastur an bayyana cewa, an gudanar da taron tunawa da zagyowar ranar kafa cibiyar hardar kur'ani da kuam kiyaye shi a kasar Jordan, wanda aka gudanar a babban dakin taruka na Alarina da ke birnin Aman fadar mulkin kasar ta Jordan tare da halartar masana da suka hada malaman jami'on kasar.

babban malamin jami'ar Azhar mai bayar da fatawa a lokacin da yake zantawa da wasu daga cikin 'yan siyasa da kuma ma'aikatan yada labarai na kasar Masar ya bayyana cewa, tsohon shugaban mulkin kama karya na Husni Mubarak shi ne ya kasance yana tuzura malaman kasar wajen kafirta mabiya mazhabar shi'a.

Kamfanin dillanci labaran iqna ya habarta cewa,a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, Sheikh Ahmad Tayyib babban malamin jami'ar Azhar mai bayar da fatawa a lokacin da yake zantawa da wasu daga cikin 'yan siyasa da kuma ma'aikatan yada labarai na kasar Masar ya bayyana cewa, tsohon shugaban mulkin kama karya na Husni Mubarak shi ne ya kasance yana tuzura malaman kasar wajen kafirta mabiya mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a kasar, da nufin gamsar da haramtacciyar kasar Isra'la.

827109
captcha