Kamfanin dilalncin labaran iqna yahabarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin malaman jami’a masana a kasar Algeria ya bayyana cewa, yada tunanin mahdawiyya a cikin al’ummomin duniya da suka hada da musulmi yana da bukatuwa zuwa yin amfani da hankali da kuma yada shi ta hanyoyi na zamani kamar gidajen talabijin da radiyo da dai sauran hanyoyi na sadarwa.
Bayanin ya ci gaba da cewa labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na algeriesoir an bayyana cewa, an gudanar da sallar juma’a abirnin Rom fadar mulkin kasar Italia a babban dandalin da ke tsakiyar birnin, domin nuna rashin amincewa da matakin da mahukuntan suka dauka na kin bayar da izinin gina masallaci a birnin wanda ake kallaonsa amatsayin babban birnin na mabiya addinin kirista.
Gudanar da sallar juma’a abirnin Rom fadar mulkin kasar Italia a babban dandalin da ke tsakiyar birnin, domin nuna rashin amincewa da matakin da mahukuntan suka dauka na kin bayar da izinin gina masallaci a birnin, na tattare da babban sako.
827844