IQNA

Mai Tarjamar Kur’ani Ne Yake Da Damar Bayyana Ma’anar Kalamin Ubangiji

17:51 - July 20, 2011
Lambar Labari: 2157244
Bangaren kasa da kasa, babu wani harshe daga cikin harsunan duniya da zai iya bayyana ma’anar kalamin ubangiji shi kadai sai da wanda ya san ma’anar kalamin da kuma wannan harshe ta yadda zai iya bayyana ma’anar fadin ubangiji ga sauran mutane.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na yada labaransa an bayyana cewa, a zantawar da wani daya daga cikin malaman tafsirin kur’ani na kasar Azbakistan ya yi da iqna, babu wani harshe daga cikin harsunan duniya da zai iya bayyana ma’anar kalamin ubangiji shi kadai sai da wanda ya san ma’anar kalamin da kuma wannan harshe ta yadda zai iya bayyana ma’anar fadin ubangiji ga sauran mutane da suke fahimtar harshen da ake yin magana da shi.
bude cibiyar bincike ta hanayar na’ura mai kwakwalwa da kuma yanar gizo, hakan ya bayar da damar fadada bincike ta dukkanin fuskoki a cibiyoyin nazarin addinin musulunci da ke birnin Qom na jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ya samu karbuwa a kasar baki daya, da ma wasu daga cikin rassan Hauza da ke suka kasashen ketare.
Ya ci gaba da cewa dukkanin al’ummomin kasashen biyu suna da rawar da za su taka adukkanin bangarori da suka hada yankin, duk kuwa matsalolin da aka yi ta samu a lokutan baya, a lokacin da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar yake mulki, wanda ya mika kasar baki daya yahudawan sahyuniya.
Babban abin da ya hada al’ummomin kasashen masar da Iran shi ne son iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa, gami da kasantuwarsu masu dadadden tarihi da ala’du a yankin gabas ta tsakiya.

827506
captcha