IQNA

Gasar Hardar Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar Haddadiyar Daular Larabawa

17:50 - July 20, 2011
Lambar Labari: 2157247
Bangaren kasa da kasa, a farkon watan ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da za su gabatar da laccoci da kuma bayanai a lokacin bude gasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna yahabarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a farkon watan ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da za su gabatar da laccoci da kuma bayanai a lokacin bude gasar kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowaceshekara.
Daya daga cikin manyan malaman addini na kasar Bahrain Abdulkarin Abduljalil ya bayyana cewa, mutanen kasar Bahrain sun mabiya mazhabar shi’a da ‘yan sunna na kasar sun rayu tsawon shekaru a kasar ba tare da wata matsala ba, amma a lokacin da suka fara bore domin neman a gudanar da sauye-sauye na siyasa a kasar sai gidana sarauta mayar da maganar ta mazhabanci domin samun damar murkushe masu bore a fadin kasar.
A watan ramadan mai alfarma ne za a fara gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da za su gabatar da laccoci da kuma bayanai a lokacin bude gasar kamar dai yadda aka saba gudanarwa.
827727

captcha