Bangaren kur’ani, wakiliyar kasar kyrgyastan a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar Jordan ta nuna kwazo matuka fiye da sauran wadanda suka halaraci gasar daga kasashen larabawa da dama, wanda kuma wannan shi ne karo na shida da ake gudanar da irin wannan gasa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shfin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, wakiliyar kasar kyrgyastan a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar Jordan ta nuna kwazo matuka fiye da sauran wadanda suka halaraci gasar daga kasashen larabawa da dama, wanda kuma wannan shi ne karo na shida da ake gudanar da irin wannan gasa a kasar ta Jordan.
pira ministan kasar Malazia ya jaddada muhimmancin gudanar da tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya, a lokacin da yake gabatar da jawabi a gaban taron bude gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a birnin Kualalampour fadar mulkin kasar ta Malazia.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wani rahoto da ya nakalto daga shafin yanar gizo na lebanonfiles an bayyana cewa, fadar Vatican ta mabiya addinin kirista da ke birnin Rom na kasar Italia za ta shiya gudanar da wani zaman taro na tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka hada dukkanin bangarorin ta yadda za a kara samun fahimtar juna tsakaninsu.
Wakiliyar kasar kyrgyastan a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasar Jordan ta nuna kwazo matuka fiye da sauran wadanda suka halaraci gasar daga kasashen larabawa da dama, wanda kuma wannan shi ne karo na shida da ake gudanar da irin wannan gasa ta kur’ani mai tsarki.
827719