IQNA

Gasar Karatu Da Hardar Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Birtaniya

12:01 - July 21, 2011
Lambar Labari: 2157420
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya a ginin babbar cibiyar kula da ayyukan muslunci da ke birnin London fadar mulkin kasar, tare da halartar wasu daga cikin wakilan cibiyoyin kura'ani mai tsarki da ke kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadawarwa na yanar gizo na ic-el an bayyana cewa za a gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya a ginin babbar cibiyar kula da ayyukan muslunci da ke birnin London fadar mulkin kasar, tare da halartar wasu daga cikin wakilan cibiyoyin kura'ani mai tsarki da ma wasu daga cikin makarantu da suke karkashin cibiyoyin muslunci.

Abu ne da yake a fili cewa kasashen yammacin za su yi maraba da irin wannan matsaya da majalisar hadin gwuiwan kasashen Tekun Fashan ta dauka. Don kuwa ci gaba da yaduwar irin wannan juyin juya hali na mutane a kasashen larabawa musamman ma a kasar Bahrain wacce ta zamanto sansani na asali na sojan Amurka a Tekun Fasha lamari ne da zai tada hankalin kasar Amurka. Baya ga kare bakar siyasar Amurkan da wadannan gwamnatoci suke yi, har ila yau kuma wadannan gwamnatoci sun zamanto manyan masu sayen makaman kasar Amurkan ta yadda kididdiga ta tabbatar da cewa tsakanin shekara ta 2005 zuwa 2010 wadannan kasashe na tekun fasha su ne suka fi sayen makaman Amurka. Don haka ko da wasa Amurka ba za ta yi wasa wadannan kasashe su kubuce mata ba musamman a irin wannan lokaci da Amurkan take fuskantar matsalar tattalin arziki.

Don haka ne da dama suke ganin irin wadannan matsaya da majalisar hadin gwuiwan kasashen Tekun Fashan take dauka a kan Iran tana da alaka da siyasar kasashen yammaci a kan Iran a kokarin da suke yi na mayar da Iran din saniyar ware wanda har ya zuwa yanzu sun gagara cimma hakan.

828729

captcha