Bangaren kasa da kasa, wata babbar cibiyar harkokin musulunci da ke jahar California a kasar Amurka ta samu izinin kara fadada matsugunninta da ke garin San Ramon, inda za ta kara gina wasu wurare na tarukan musulmi awurin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto rahoto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Sanramon.path cewa, wata babbar cibiyar harkokin musulunci da ke jahar California a kasar Amurka ta samu izinin kara fadada matsugunninta da ke garin San Ramon, inda za ta kara gina wasu wurare na tarukan musulmi a wurin, da nufin kara bunkasa ayyukan muslunci a dukkanin fuskoki.
To sai dai kuma a halin yanzu wasu 'yan siyasa da kafafen watsa labaran kasashen yammaci suna ta kokari wajen haifar da rikici da sabani tsakanin Iran da kasashen larabawan Tekun Fasha sakamakon wannan yanayi da aka samar. Don kuwa wadannan kasashen da ma wasu daga cikin kasashen larabawan sun dauki wannan lamari
A matsayin makamin da za su yi amfani da shi wajen wasa da kwakwalan mutane daga fahimtar hakikanin dalilan guguwar sauyin da take faruwa a kasashen larabawan da kokarin da al'ummomin kasashen suke yi na kawar da gwamnatoci 'yan amshin shatan kasashen yammaci daga kasashensu ciki kuwa har da ita kanta gwamnatin kasar Bahrain din.
828726