IQNA

Kasashe 82 Ne Za Su Halarci Gasar Karatun Kur'ani Ta Kasar UAE

20:15 - July 21, 2011
Lambar Labari: 2157573
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwamitin shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu suna tabbacin halaratr kasashe tamanin da biyu a gasar kur'ani ta duniya da za a gudanar a kasar da suka hada da na musulmi da na larabawa.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-khali an bayyana cewa, shugaban kwamitin shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu suna tabbacin halaratr kasashe tamanin da biyu a gasar kur'ani ta duniya da za a gudanar a kasar da suka hada da na musulmi da na larabawa, da wasu daga cikin nahiyar turai da gabacin Asia.

A ranar lahadin da ta gabata ce majalisar hadin gwuiwar kasashen yankin Tekun Fasha ta gudanar da taronta a birnin Riyadh babban birnin kasar Saudiyya don tattaunawa kan lamurran da suke gudana a yankin da kuma abin da suka kira tsoma bakin kasar Iran cikin lamurran cikin gidan kasashen larabawa. A sanarwar bayan taron da ya sami halartar ministocin harkokin wajen kasashen majalisar, kamar yadda suka saba yi ministocin sun bayyana damuwarsu dangane da abin da suka kira tsoma bakin Iran cikin harkokin cikin gidan kasashen Tekun Fashan.

A labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-khali an bayyana cewa, shugaban kwamitin shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki na kasar hadaddiyar daular larabawa ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu suna tabbacin halaratr kasashe tamanin da biyu a gasar kur'ani ta duniya da za a gudanar a kasar da suka hada da na musulmi da na larabawa, da wasu daga cikin nahiyar turai.

828501
captcha