IQNA

ISESCO Ta Yi Allawadai Da Hana Jirgin Kai Agaji Gaza Wucewa

20:15 - July 21, 2011
Lambar Labari: 2157574
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adun muslunci ta duniya ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan hana jirgin ruwan kai dauki da agaji ga al'ummar Gaza wucewa, bayan da sojojin yahudawan sahyuniya suka kai hari kansa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na ISESCO an bayyana cewa, cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adun muslunci ta duniya ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan hana jirgin ruwan kai dauki da agaji ga al'ummar Gaza wucewa, bayan da sojojin yahudawan sahyuniya suka kai hari kansa, duk kuwa da cewa mutanen da ke cikinsa sun fit one daga kasashen duniya daban-daban, musamman ma daga nahiyar turaida ke baiwa haramtacciyar kasar kariya da goyon baya.

Majalisar dai ta bayyana damuwar da Iran take nunawa dangane da irin dirar mikiyan da gwamnatin Bahrain bisa goyon bayan kasar Saudiyya suke yi wa mutanen kasar a matsayin tsokana suna masu cewa zanga-zangar da mutanen Bahrain suke yi wani makirci ne daga waje da nufin kifar da gwamnatin kasar sannan kuma sun nuna rashin amincewarsu da kiran da Iran ta yi wa kasar Saudiyya na ta fice daga kasar Bahrain din.

Cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adun muslunci ta duniya ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan hana jirgin ruwan kai dauki da agaji ga al'ummar Gaza wucewa, bayan da sojojin yahudawan sahyuniya suka kai hari kansa, duk kuwa da cewa mutanen da ke cikinsa sun fit one daga kasashen duniya daban-daban, musamman ma daga nahiyar turaida ke baiwa haramtacciyar kasar dukkanin kariya ta siyasa.

828497

captcha