Ana shirin gudanar da gasar bangare na karshe ta kur'ani mai tsarki da ake gudanrwa yankin katif na gabacin kasar Saudiyya, wanda daliban makarantun addinin muslunci da kur'ani da ke yankin suke gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muzn an bayyana cewa, ana shirin gudanar da gasar bangare na karshe ta kur'ani mai tsarki da ake gudanrwa yankin katif na gabacin kasar Saudiyya, wanda daliban makarantun addinin muslunci da kur'ani da ke yankin suke gudanarwa.
Shirin gudanar da gasar bangare na karshe ta kur'ani mai tsarki da ake gudanrwa yankin katif na gabacin kasar Saudiyya, wanda daliban makarantun addinin muslunci da kur'ani da ke yankin suke gudanarwa kamar yadda suka saba shekara-shekara.
Tsohon kwamnadan dakarun Amurka da ke jagorancin dakarun kasashen ketare a Afghanistan Janar, ya bayyana dangataka tsakanin Amurka da Pakistan da cewa tana kara tabarbarewa.
Ya bayyana hakan ne jiya a birnin Paris na kasar Faransa, a lokacin da yake ziyartar wata cibiyar nazari kan harkokin diplomasiyya da ke birnin, inda ya bayyana cewa Amurka ta yi imanin cewa Pakistan ba ta da masaniya kan cewa yana buya a cikin kasarta, kuma Amurka ta gano maboyarsa kuma ta kawar da shi, amma Pakistan tana ganin hakan a matsayin wani aiki na cin zarafi a gare ta, ya ce dole ne kasashen biyu su kawo karshen wannan rashin fahimtar juna a tsakaninsu.
Dangataka tsakanin Amurka ta Pakistan ta sanyi matuka bayan tayar da jijiyoyin wuya da bangarorin biyu suka yi sakamakon kisan gillar da Amurka ta yi wa jagoran kungiyar yan ta'adda a cikin kasar Pakistan, ba tare da sanin jami'an kasar ba, lamarin da ya bakanta wa gwamnati da al'ummar kasar, yayin da Amurka take kallon hakan a matsayin wani aiki na jarunta, kuma taki ta baiwa Pakistan hakuri kan hakan. 829354