Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, a rana ta biyar makaranta tara ne daga kasashen duniyar muslumi suke karawa da juna a gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta kasar malazia wadda ake gudaarwa a babban birnin Kualalampour fadar mulkin kasar, wanda hakan shi ne salon gudanar da gasar a kowace shekara kamar yadda aka saba.
Majalisar dinkin duniya bayyana wasu yankuna biyu da ke kudancin kasar da ke gabacin nahiyar da cewa a nan matsalar fari tafi yin kamari, inda kimanin kashi 30%na mutanen yankin suka fara tagayyara saboda matsalar abinci.
A cikin bayanin da tawagar majalisar dinkin duniya da ke bayar da agaji Somalia ta fitar jiya a birnin , ta sheda cewa Yankunan Bakul da Sabul da ke kudancin kasar ne suka fi fama da matsanancin farin, inda yunwa kan kasha kananan yaraakalla biyar zuwa shida a kowace rana, baban jami'in tawagar ya ce suna gudanar da ayyukansu na jin kai a yankin, tare da hadin gwaiwa da kungiyar nan ta Shabab dake dauke da makamai.
A nasa bangaren babban sakataren majalisar dinkin duniya moon ya yi kira ga kasashen da suke bayar da gudunmuwa da su taimaka wajen hada kudade kianin dalar Amurka biliyan 1.6, domin shawo kan matsalar yunwuwa da take yin barazanar ga rayuwar al'ummar kasar.
829340