IQNA

Samar Da Cibiyoyin Addini Da Na Ilimi Na Daga Cikin Babbar Manufar Birnin Najaf

14:46 - July 24, 2011
Lambar Labari: 2159016
Bangaren kasa da kasa, samara da muhimamn cibiyoyin ilimi na mabiyar tafarkin sunna da kuma mabiya tafarkin ahlul bait (AS) shi ne hanya mafi dacewa wadda ake bi a birnin najaf Ashraf na kasar Iraki, domin kara samara da haduwa da fahimtar juna tsaknin dukkanin mabiya addinin musulunci.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya samu daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya dag acikin masana kuma malaman addini a birnin Najaf mai alfarma Sayyid Khalil Bastan ya bayyana cewa samara da muhimamn cibiyoyin ilimi na mabiyar tafarkin sunna da kuma mabiya tafarkin ahlul bait (AS) shi ne hanya mafi dacewa wadda ake bi a birnin najaf Ashraf na kasar Iraki, domin kara samara da haduwa da fahimtar juna tsaknin dukkanin mabiya addinin musulunci a duk inda suke a cikin fadin duniya baki daya.

Malamin ya ci gaba da cewa yana da matukar muhimamnci dukkanin bangarorin mabiya addinin musulunci su samu cikakkiyar masaniya kan dukkanin abubuwan suka danganci sauran bangarori na addini, wanda hakan ne bababn sirri na samun hadin kai da fahimtar juna a tasakaninsu.

Sayyid Khalil Bastan ya bayyana cewa samara da muhimamn cibiyoyin ilimi na mabiyar tafarkin sunna da kuma mabiya tafarkin ahlul bait (AS) shi ne hanya mafi dacewa wadda ake bi a birnin najaf Ashraf na kasar Iraki, domin kara samara da haduwa da fahimtar juna tsaknin dukkanin mabiya addinin musulunci a duniya.

829787




captcha