IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Zama Kan Hanyar Warware Matsalolin Duniyar Musulmi

15:50 - July 24, 2011
Lambar Labari: 2159059
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro da nufin warware matsalolin kasashen musulmi a birnin Makka mai alfarma, wanda ke samun halaratr masana daga kasashen musulmi da na larabawa.



Kamfanin dilancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar shams da ake bugawa a kasar saudiyya an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro da nufin warware matsalolin kasashen musulmi a birnin Makka mai alfarma, wanda ke samun halaratr masana daga kasashen musulmi da na larabawa inda ake gabatar da bayanai da kuma makaloli da suke yi hannunka mai sanda kan hanyoyin da za a bi domin warware matsaloli da dama da aka yi la'akari da sua cikin kasashen msuulmi.

Bayanin ya ci gaba da cewa wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an gano wani gagarumin makirci da pira ministan kasar tare da hadin baki da babban mataimakin ministan harkokin cikin gidan kasar, kan kafa wani gungun 'yan ta'adda da masarautar kasar za ta dauki nauyinsu domin kisan gilla a kan manyan jagororin mazhabar shi'a a kasar a wani sabon mataki na yunkurin ganin bayans, duk kuwa da cewa su ne masu rnjaye a wasu yankuna musamman ma a gabaci.

Fara gudanar da wani zaman taro da nufin warware matsalolin kasashen musulmi a birnin Makka mai alfarma, wanda ke samun halartr masana daga kasashen musulmi da na larabawa, na da matukar muhimamnci matukar dai da gasket a wurin gudanar da taron.

829703

captcha