Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Faransa na da shirin gudanar da wani shiri na taimakama palastinawa da abincin buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma da ke shirn kamawa nan da kimanin mako guda.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na trovetamosquee an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci a kasar Faransa na da shirin gudanar da wani shiri na taimakama palastinawa da abincin buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma da ke shirn kamawa nan da kimanin mako guda idan Allah mai kowa da komai ya kai mu.
Babbar manufar hakan ne dai ita ce kara kusanto da kaynar sauran musulmi ga 'yan uwansu palastinawa da suke cikin wani mawuyacin hali, musamman ma a yankin zirin gaza, inda mutane suke karakshin takunkumi da killawacewar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi musu tsawon shekaru.
Wannan shirin na mabiya addinin muslunci a kasar Faransa na da shirin gudanar da wani shiri na taimakama palastinawa da abincin buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma da ke shirn kamawa nan da kimanin mako guda, kamar yadda suka saba yi dai ana bin wannan salon e domin karafa zumunta da su.
829579