Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro kan azumin watan Ramadan mai alfarm a Liyaj na kasar Belgium, wanda babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa domin amfanin mabiya addinin muslunci na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizi na Liege an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro kan azumin watan Ramadan mai alfarm a Liyaj na kasar Belgium, wanda babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa domin amfanin mabiya addinin muslunci na kasar, kamar dai yadda aka saba a kowace shekara.
A wurin wannan taro dai manyan malaman addinin muslunci ne suke gabatar da jawabi ga mahalarta taron, dangane da muhimamncin azumi da kuma yadda ya kamata musulmi su yi amfani da wannan damar wajen kara kusantar Allah madaukakin sarki, ta hanyar aikata abubuwan day a yi umurnin da kuma hanuwa da haninsa a cikin dukkanin lamurransu.
Fara gudanar da wani zaman taro kan azumin watan Ramadan mai alfarm a Liyaj na kasar Belgium, wanda babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta birnin ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa domin amfanin mabiya addinin muslunci na kasar, hakan dai na daga cikin abubuwan da aka sab agudanarwa a kowace sjhekara kafin watan ramadana ya kama.
831907