IQNA

An Karbe Kyautar Da GwanatinMubarak Ta Baiwa Mai Wukalnta Kur'ani

16:28 - July 27, 2011
Lambar Labari: 2161090
Bangaren kasa da kasa, majalisar ministocin kasar Masar ta kwace kyautar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar ya baiwa mutumin day a zi zarafin addinin muslunci tare da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah.



Kamfanin dilalncin labara iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Aljazeera an bayyana cewa, majalisar ministocin kasar Masar ta kwace kyautar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar ya baiwa mutumin day a zi zarafin addinin muslunci tare da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyan cewa, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci da ke birnin Bankuk na kasar Thailand ya hada wasu taron makaloli kan mahangar malamn addinin muslunci daga farabi har zuwa marigayi Imam Khomeini, wadanda dukakninsu sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen tunani na addinin muslunci a duniya.

Majalisar ministocin kasar Masar ta kwace kyautar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar ya baiwa mutumin day a zi zarafin addinin muslunci tare da keta alfarmar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah (SAW) wannan mataki da majalisar ta dauka dai ya z one sakamakon korafin da al'ummar kasar suke yi kan hakan.

831813
captcha