Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labar da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na aufaittmaroc an bayyana cewa, mabiya addinin muslunci an kasar Birtaniya sun bukaci da a dauki tsauraran matakai kan masu tsattsauran ra'ayi a kasar, wanda suke bukatar ganin sun muzguna wa musulmi a kowane lokaci ba tare da an ladabtar da su kan hakan ba.
A wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Benama an bayyana cewa, a dare na bakwai a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a birnin Kualalmpour na kasar Malazia, makaranta bakwai ne suk kara da juna da suka kunshi maza biyar da kumamata biyu a gasar da ake gudanarwa a karo na hamsin da uku.
Bayanin ya ci gaba da cewa daga cikin wadanda suka kai ga wannan mataki hard a 'yan kasashen Sudan, Viatnam, Thailand, Senegal, Srilanka da dai sauransu, lamarin day a bayar da matukar mamaki, domin babu ko daya daga cikin kasashen da ta samu kaiwa zuwa ga mataki na karshe a gasar.
A dare na bakwai a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a birnin Kualalmpour na kasar Malazia, makaranta bakwai ne suk kara da juna da suka kunshi maza biyar da kumamata biyu domin neman kaiwa ga mataki na karshe a wanna gasa.
831836