IQNA

Hamas Ta Bukaci Da A Dauki Matakan Taka Wa Isra'ila Birki Kan Rusa Masallatai

17:37 - July 27, 2011
Lambar Labari: 2161106
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta kirayi kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin taka wa haramtacciyar kasar Isar'ila birki ka n ci gaba da rusa masallatan palastinawa da take ci gaba da yi.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar yaum sabi ta kasar maser an bayyana cewa, kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta kirayi kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin taka wa haramtacciyar kasar Isar'ila birki ka n ci gaba da rusa masallatan palastinawa da take ci gaba da yi musamman ma a yankunan da ta mamaye na gabar yamma da kogin Jodan.

Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai masallatai da dama da haramtacciyar kasar Isra'ila ta rusa a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jodan, amma har inda yau take babu wanda y ace mat auffan kan hakan, wanda kuma shirin da kasashen musulmin da larabawa da muslmi suke yi kan wadannan munann ayyuka nata n eke kara mata karfin gwiwa.

Kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta kirayi kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin taka wa haramtacciyar kasar Isar'ila birki ka n ci gaba da rusa masallatan palastinawa da take ci gaba da yi a cikin sauran yankunan poalastinawa.

831739
captcha