IQNA

An Gabatar Wata Shawara Ta Zaben Limaman Masallatai A Kasar Tunisia

17:37 - July 27, 2011
Lambar Labari: 2161108
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da shawarar kafa wata cibiyar da za ta kula da ayyuakn zabar malaman da suka dace wajen kagoran masallatai da gabatar da sallolin jam'I na kowace rana, maimakon barin lamarin haka nan ba tare da wani tsari ba

.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labar da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tunisiesoir an bayyana cewa, an gabatar da shawarar kafa wata cibiyar da za ta kula da ayyuakn zabar malaman da suka dace wajen kagoran masallatai da gabatar da sallolin jam'I na kowace rana, maimakon barin lamarin haka nan ba tare da wani tsari ba wanda yake tafiyar da sha'aninsu a hukumance.

Labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na masrwy an bayyana cewa, jami'ar Azhar ta kasar Masar ta aike da wata wasika ta gargadi ga tashar talabijin ta Nile sat a shirin da take da shi na watsa wani fim na Imamai Hassan da Hussain (AS) a cikin watan Ramadan mai zuwa, saboda nuna fusakunsu da aka yi a cikin fim din, wanda jami'ar take ganin cewa hakan ya sabawa koyarwar muslunci a nuna fusakun ahlul bait masu tsarki a cikin fina-finai.

Jami'ar Azhar dai ita ce jami'ar musulucni mafi girma da jimawa awannan zamani, kuma bangarori daban-daban da suke kula da lamurran fatawa da sa ido kan abubuwan da ake aikatawa da matsayinsu a cikin addnin muslunci, musamman ma abubuwan da suka danganci muslunci da musulmi.

Gabatar da shawarar kafa wata cibiyar da za ta kula da ayyuakn zabar malaman da suka dace wajen kagoran masallatai da gabatar da sallolin jam'I na kowace rana, maimakon barin lamarin haka nan ba tare da wani tsari ba, hakan zai taimaka matuka.
831773
captcha