Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro, wanda a cikinsa aka jaddada muhimmancin bayar da muhimmanci ga tarbiyar yara musamman ma matasa, dangane da abin day a kamata su yin a iki da koyarwar addinin muslunci a cikin dukkanin harkokinsu an rayuwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na IINA an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro, wanda a cikinsa aka jaddada muhimmancin bayar da muhimmanci ga tarbiyar yara musamman ma matasa, dangane da abin day a kamata su yin a iki da koyarwar addinin muslunci a cikin dukkanin harkokinsu an rayuwa baki daya.
Shugaban komitin koli na masu bayar da kuma fitar da fatawa a yankin Palasdinu da kudus mai tsarki ya bada umarnin watsa da raba wani bugon kur'ani dake tattare da kuskuaran bugawa har sai a yi gyara a ciki. Ya kuma bukaci duk gidajen ajiyar littafai da duk wanda ya mallaki kofin wannan bugo na kur'ani day a mayar da shi.
Gudanar da irin wannan zaman taro, wanda a cikinsa aka jaddada muhimmancin bayar da muhimmanci ga tarbiyar yara musamman ma matasa, dangane da abin day a kamata su yin a iki da koyarwar addinin muslunci a cikin dukkanin harkokinsu an rayuwa, yana da matukar muhimmanci.
832707