IQNA

Shirin Bayar Da Horo Kan Hardar Kur'ani Mai Tsarki A Kasar Emarates

11:29 - July 28, 2011
Lambar Labari: 2161295
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin yawon bude ido da shakatawa ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani taro na bayar da horo kan harder kur'ani mai tsarki ga masu sha'awar hakan.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, hukumar kula da harkokin yawon bude ido da shakatawa ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani taro na bayar da horo kan harder kur'ani mai tsarki ga masu sha'awar hakan daga cikin mutanen kasar da masu ziyara da suke da izinin zama ko shiga kasar.

Hadin gambizar al'umma da kungiyoyin al'umma a Ghana sun gudanar da gagaramar zanga-zanga a ranar jiya ashirin da uku ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta kin jinin kasashen mulkin mallaka na Amerika ,Haramtacciyar kasar Isra'ila ,Britaniya da Faransa da kai kai harin ta'addanci kan al'ummomin kasashen Cote D'ivoire,Libiya da Palasdini inda suka yi Allah wadai da su da kuma goyan bayan al'ummomin da ake zalunta.

Cibiyar kula da harkokin yawon bude ido da shakatawa ta kasar hadaddiyar daular larabawa ta bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani taro na bayar da horo kan harder kur'ani mai tsarki ga masu sha'awar hakan a cikin kasar.

832496

captcha