IQNA

Watsa Shirin Watan Ramadan Daga Masallacin Birnin Lion Na Kasar Faransa

11:28 - July 28, 2011
Lambar Labari: 2161296
Bangaren kasa da kasa, kwamitin da ke kula da harkokin masallacin birnin Lion na kasar Faransa ya sanar da shirye-shiryensa na watan Ramadan mai alfarma da ke zuwa kamar dai yadda saba yi a kowace shekara, da hakan ya hada tarukan na karatun kur'ani da buda baki da salloli da sauransu.



Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, mataimakin shugaban cibiyar da ke shirayawa da gudanar da baje kolin ya bayyana cewa, da dama daga cikin masu duba baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanawa a jamhuriyar muslunci ta Iran sun nuna matukar gamsuwarsu kan yadda koyarwar kur'ani ta bayar da gudunmwa wajen wayewar al'umma, musamman a halin yanzu da al'ummomin musulmi da na larabawa suke mikewa domin nuna rashin amincewa da mulkin kama karya a cikin kasashensu kamar dai yadda raotanninsu suka bayyana su.

Cibiyar da ke kula da harkokin masallacin birnin Lion na kasar Faransa ya sanar da shirye-shiryensa na watan Ramadan mai alfarma da ke zuwa kamar dai yadda saba yi a kowace shekara, da hakan ya hada tarukan na karatun kur'ani da buda baki da salloli da sauransu kamar yadda aka ambata.

832478

captcha