IQNA

Kasashe 50 Ne Suka Sanar Cewa Za Su Halarci Gasar Kur'ani Ta Algeria

11:27 - July 28, 2011
Lambar Labari: 2161299
Bangaren kasa da kasa, mataimakin ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Algeria Iddah Fallah ya bayyana cewa kasashe hamsin ne dai ya zuwa yanzu suka bayyana shirinsu an halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa da za agudanar a kasar.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kuna an bayyana cewa, mataimakin ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Algeria Iddah Fallah ya bayyana cewa kasashe hamsin ne dai ya zuwa yanzu suka bayyana shirinsu an halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa da za agudanar a kasar ta Algeria.

Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin wadanda aka zanta da su sun bayyana matukar jin dadinsu dangane da gagagrumar gudunmawar da Iran take bayarwa wajen kara nusar da mutane kan muhimman abubuwan day a kamata su mayar da hankali kansu a wannan zamani.

Da dama daga cikin masu duba baje kolin kur'ani mai tsarki da ake gudanawa a jamhuriyar muslunci ta Iran sun nuna matukar gamsuwarsu kan yadda koyarwar kur'ani ta bayar da gudunmwa wajen wayewar al'umma a tsawon zamuna.

Mataimakin ministan ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci a kasar Algeria Iddah Fallah ya bayyana cewa kasashe hamsin ne dai ya zuwa yanzu suka bayyana shirinsu an halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa da za agudanar a kasar kamar dai yadda aka ambata.

832454



captcha