IQNA

Kwafin Kur’ani Dubu 100 Daya Ne Za A Raba A Kasar Kambodia A Cikin Ramadan

11:19 - July 30, 2011
Lambar Labari: 2161878
Bangaren kasa da kasa, an buga wasu kwafin kur’ani mai tsarki kimanin dubu 100 aka ake sa ran za a raba su a tsakanin mutane a kasar Kambodia mabiya addinin muslunci daga cikinsu a cikin wannan wata ramadan mai kamawa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na Restu Foundation cewa, an buga wasu kwafin kur’ani mai tsarki kimanin dubu 100 aka ake sa ran za a raba su a tsakanin mutane a kasar Kambodia mabiya addinin muslunci daga cikinsu a cikin wannan wata ramadan mai kamawa domin mfaninsu da kuma kara yada koyarwar littafi mia tsarki tsaknain dukaknin musulmi.
shugaban kwamitin kyautata dangantaka tsakanin Iran da Masar Ahmad Gamrawi ya bayyan acewa babban abin da ya hada al’ummomin kasashen masar da Iran shi ne son iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa, gami da kasantuwarsu masu dadadden tarihi da ala’du a yankin baki daya.
Ya ci gaba da cewa dukkanin al’ummomin kasashen biyu suna da rawar da za su taka adukkanin bangarori da suka hada yankin, duk kuwa matsalolin da aka yi ta samu a lokutan baya, a lokacin da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar yake mulki, wanda ya mika kasar baki daya yahudawan sahyuniya.
Babban abin da ya hada al’ummomin kasashen masar da Iran shi ne son iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayansa, gami da kasantuwarsu masu dadadden tarihi da ala’du a yankin gabas ta tsakiya. 833383
captcha