Bangaren Kur'ani, babban daraktan da ke kula da harkokin baje koli na kasuwar baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Tehran ya bayyana cewa, an riga an mika dukkanin shirye-shiryen da ake da su kan wannan baje koli baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa abirnin Tehran an bayyana cewa, babban daraktan da ke kula da harkokin baje koli na kasuwar baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Tehran ya bayyana cewa, an riga an mika dukkanin shirye-shiryen da ake da su kan wannan baje koli baki daya kamar yadda aka saba.
Malam Abu Al'ainain Shayisha'a da ked a dangantaka ta musamman da marigayi Muhammad Rafa'at jagorn a makatrantan kur'ani na Masar ya ci gaba da kwakwayon salon karatun sad a kuma yada ya fadada wannan salon. A wata tattaunawa ce da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya yi da wannan fitattacen makaranci da kuma harder kur'ani Abdul Fatah Ali Raruti daya daga cikin alkalai a gasar karatun kur'ani daga kasar ta Masar ya yi wannan bayani tare da jijinawa wannan makaranci.
Babban daraktan da ke kula da harkokin baje koli na kasuwar baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Tehran ya bayyana cewa, an riga an mika dukkanin shirye-shiryen da ake da su kan wannan baje koli baki daya kamar yadda ya bayyana.
834436