Bangaren kasa da kasa, an fitar da sabbin littafan da akatarjam adangae da kur'ani mai tsarki a cikin harsuna daban-daban na duniya daga bangaren cibiyar bunkasa harkokin al'adu da aka nuna a babban baje kolin kur'ani na kasa da kasa dake gudana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa, an fitar da sabbin littafan da akatarjam adangae da kur'ani mai tsarki a cikin harsuna daban-daban na duniya daga bangaren cibiyar bunkasa harkokin al'adu da aka nuna a babban baje kolin kur'ani na kasa da kasa dake gudana a karo na goma sha tara 19 a birin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran.
A kowace shekara ana gudanar da irin wannan baje koli da ke samun karbuwa daga mutane masu sha'awar abubuwan da suka danganci kur'ani mai tsarki, wanda hakan ke tabbatar da cewa harkokin da ake gudanarwa ta wannan fuska suna da matukar muhimmanci.
Fitar da sabbin littafan da akatarjam adangae da kur'ani mai tsarki a cikin harsuna daban-daban na duniya daga bangaren cibiyar bunkasa harkokin al'adu da aka nuna a babban baje kolin kur'ani na kasa da kasa dake gudana, wanda hakan ke kara nuna cewa ana samun ci gaba ta wannan fuska.
834048