Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar wasu daga cikin fitattun masana da malaman addini.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-bayan cewa, ana shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar wasu daga cikin fitattun masana da malaman addini na kasar da ma wasu daga cikin kasashen larabawa da na musulmi.
Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar yada al'adu ta Amir Sultan da ke kasar saudiyya ce tare da hadin gwiwa da ma'aikatar kula da harkokin addini ta jamhuriyar ce ta dauki nauyin shirya wannan gasar harder kur'ani, wadda ta samu halartar dalibai akalla 55 daga sassan kasar.
shirin fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar wasu daga cikin fitattun masana da malaman addini, wanda hakan ke nuni da cewa lamarin gasar karatu da harder kur'ani na samun gagarumin ci gaba a wannan kasa.
834318