IQNA

Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzo Na Saudiyya Sun Gudanar Da Gasa A Qom

14:15 - August 01, 2011
Lambar Labari: 2163417
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin masu karatu a birnin qom na jamhuriyar muslunci ta Iran daga kasar saudiyya da suka fito daga yankunan mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shfain sadrawa na yanar gizo na an bayyana cewa, wasu daga cikin masu karatu a birnin qom na jamhuriyar muslunci ta Iran daga kasar saudiyya da suka fito daga yankunan mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da suka hada ma wasu da suka zo kasar Iran domin gudanar da ayyuka na ziyara a wurare masu tsarki da suke kasar.

an ji daga wani jami'in ilimi na kasar Birniya yana fadar cewa za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan harkokin kasuwanci a cikin addinin muslunci a birnin London fadar mukin kasar Birtaniya, wanda daya daga cikin fitattun jami'oin birnin za ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa a na gaba, duk kuwa da cewa ba a kayyade lokaci gudanarwa ba.
Wani rahoton kuma yana cewa dubban mutane suka gudanar da zanga-zanga a jiya a wasu birane na kasar Malawi, inda suke neman shugaban kasar Bingu Wa Mutharika ya safka daga kan mukaminsa bisa zarginsa da tauye 'yancin al'ummar kasa da cutar da tattalin arzikinta.

Daga cikin masu karatu a birnin qom na jamhuriyar muslunci ta Iran daga kasar saudiyya da suka fito daga yankunan mabiya mazhabar shi'a sun gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da ma harda a bangare guda.

834526
captcha