Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin fitattun makaranta kur'ani mai tsarki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanawa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran, inda suke ganewa idanunsu iin abubuwan da ka kawo wurin domin nuna wa duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, wasu daga cikin fitattun makaranta kur'ani mai tsarki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanawa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran, inda suke ganewa idanunsu iin abubuwan da ka kawo wurin domin nuna wa duniya da kuma kara samun masaniya kan ci gaban da aka samu ta fuskar kur'ani.
Labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, manyan malaman kasar Jordan sun haramta suna fusakun limaman ahlul bait jikokin manozn Allah tsira da amincin su tababta a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka, inda suke kallon hakan a matsayin wani aiki na assha wanda wajibi ne mabiya addinin muslunci su kauce ma yin hakan.
Daga cikin fitattun makaranta kur'ani mai tsarki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanawa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran, inda suke ganewa idanunsu iin abubuwan da ka kawo wurin domin nuna wa duniya a wannan wuri.
834929