IQNA

Kara Karfafa Daliban Iran Da Ke Kasashen Ketare Kan Lamarin Kur'ani

15:38 - August 02, 2011
Lambar Labari: 2164121
Bangaen kasa da kasa, babbar manufar bullo da shirin ganawa da daliban jami'oi 'yan salin kasar Iran da suke kasashen ketare ita ce kara karfafa gwiwarsu kan batun mayar da hankali ga kur'ani da yin aiki da koyarwarsa a ko'ina suka samu kansu.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, manufar bullo da shirin ganawa da daliban jami'oi 'yan salin kasar Iran da suke kasashen ketare ita ce kara karfafa gwiwarsu kan batun mayar da hankali ga kur'ani da yin aiki da koyarwarsa a ko'ina suka samu kansu ta yadda za su zama kyawawan jakadu ga kasar a ketare.

Wannan jami'ar dai ita ce jami'ar musulucni mafi girma da jimawa awannan zamani, kuma bangarori daban-daban da suke kula da lamurran fatawa da sa ido kan abubuwan da ake aikatawa da matsayinsu a cikin addnin muslunci, musamman ma abubuwan da suka danganci muslunci da musulmi.

A jaridar shams da ake bugawa a kasar saudiyya an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro da nufin warware matsalolin kasashen musulmi a birnin Makka mai alfarma, wanda ke samun halaratr masana daga kasashen musulmi da na larabawa inda ake gabatar da bayanai da kuma makaloli da suke yi hannunka mai sanda kan hanyoyin da za a bi domin warware matsaloli da dama da aka yi la'akari da sua cikin kasashe.

Bullo da shirin ganawa da daliban jami'oi 'yan salin kasar Iran da suke kasashen ketare ita ce kara karfafa gwiwarsu kan batun mayar da hankali ga kur'ani da yin aiki da koyarwarsa a ko'ina yana da matukar muhimmanci.

835124
captcha